Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud 3.1

Lizenz: kostenlos ‎Dateigröße: 70.25 MB
‎Benutzerbewertung: 2.8/5 - ‎2 ‎Stimmen

Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store. Idan ka/ki ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida. akwai sauran karatun malam jafar cikin play store. Ein duba zaa samu in shaa Allahu. App yana aiki ba tare da internet ba. ----------------------------------------------------- Downloaden und Hören von Fragen und Antworten von Ja'afar mahmoud adam. Diese App funktioniert perfekt offline.

VERSIONSVERLAUF

  • Version 3.1 veröffentlicht auf 2020-05-20

Programmdetails