BBC News Hausa 4.4.8

Lizenz: kostenlos ‎Dateigröße: 45.09 MB
‎Benutzerbewertung: 0.0/5 - ‎0 ‎Stimmen

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (Settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. Die offizielle BBC Hausa News App von ZenoMedia bietet die neuesten Programme und Schlagzeilen. Sie können die Radioprogramme mit dem kostenlosen Audio-Player oder über die Telefon-DFÜ-Option (Standard-geografische Gebühren aus Festnetz und Mobilfunk gelten zu hören. Bitte erkunden Sie sich vor dem Anruf bei Ihrem Anbieter nach genauen Kosten). - Lesen Sie die neuesten Schlagzeilen von der BBC Hausa Website - Hören Sie Ihre Lieblings-Radioprogramme kostenlos mit dem Audio-Player, oder über die Standard-Rate Telefon-DFÜ-Service - Sie können die neuesten Ausgaben von hören: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Wenn Sie Push-Benachrichtigungen erhalten, wird eine eindeutige Kennung in Bezug auf Ihr Gerät und Ihre Standortdaten von ZenoMedia im Auftrag der BBC gespeichert, um Ihnen den Dienst zur Verfügung zu stellen, Werbung innerhalb der App zu ermöglichen [und zahlungen zu verarbeiten]. Es werden keine anderen personenbezogenen Daten verarbeitet, die Sie betreffen (z. B. einen Benutzernamen oder eine E-Mail-Adresse). Diese Informationen werden nur im Einklang mit der Datenschutzrichtlinie von ZenoMedia verarbeitet, die unter https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

VERSIONSVERLAUF

  • Version 4.4.8 veröffentlicht auf 2020-10-21

Programmdetails